Abu Ammaar Yasir Qadhi

Abu Ammaar Yasir Qadhi
Rayuwa
Haihuwa Houston, 30 ga Janairu, 1975 (49 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Mazauni Memphis (en) Fassara
Karatu
Makaranta Jami'ar Musulunci ta Madinah
Yale University (en) Fassara
University of Houston (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Malamin akida da university teacher (en) Fassara
Imani
Addini Mabiya Sunnah
hutun Abu Ammaar Yasir Qadhi
Abu Ammaar Yasir Qadhi

Yasir Qadhi (ana kuma furta Yasir Kazi[1]) musulmi ruwa biyu dan Pakistan da Amurika kuma malamin addinin Musulunci ne. Tun a shekara ta, 2001, yake rike da matsayin Shugaban sashen harkokin makaranta a jami'ar Al-Maghrib Institute Jami'a ce ta musulunci kuma ta kasa da kasa wadda ke a garin Houston a jihar Texas ta kasar Amurika. Yana kuma koyarwa a sashen addinai na jami'ar Rhodes College a birnin Qadhi ya rubuta litattafai masu yawa kuma ya koyar sosoi a fannin addinin musulunci. A shekara ta, 2011 The New York Times Magazine Andea Elliott Ya baiyana Qhadi da shararren mutum a duniyar musuluncin Amurika."[2]

  1. "Archived copy". Archived from the original on 2011-08-12. Retrieved 2014-03-24. Unknown parameter |deadurl= ignored (|url-status= suggested) (help)CS1 maint: archived copy as title (link)
  2. Elliott, Andrea (April 17, 2011). "Meyasa Yasir Qadhi yake magana game da Jihadi" Archived 2013-04-27 at the Wayback Machine, The New York Times.

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search